Amala da Miyar Danyar Kubewa - . Today I am sharing this Amala da Miyar Danyar Kubewa! A quick and easy dinner that is ready in under 40 minutes!
You can cook Amala da Miyar Danyar Kubewa with 12 Ingredients and 2 steps. See the following guide!
Ingredients for Amala da Miyar Danyar Kubewa:
- Garin amala.
- Danyar kubewa.
- Manja.
- Jajjagen attarugu da albasa.
- Daddawa.
- Kayan kamshi.
- Dunkule.
- Dandano.
- Gishiri.
- Ruwa.
- Tafasasshen naman rago.
- Busasshen kifi.
Step by step how to cook Amala da Miyar Danyar Kubewa:
- Zaki ta fasa ruwan ki, Sai ki rage ruwan kamar Rabin kopi, Sai kiyi rude ki barshi yayi minti 5,sai ki tuka Har yayi laushi, Sai ki mayar da ruwan zafi nan da kika rage ki tuka(zai saka amala tayi laushi sosai), Sai ki Bari yayi minti 10-15,sai ki kwashe..
- Zaki samu tukunya Mai kyau ki zuba manja, albasa, da attarugu ki soya, sannan Sai ki zuba ruwa kadan kamar kwatan kopi, Sai ki saka tafasasshen namanki, da kifi, da dandano, da dunkule, da Dan gishiri, da kayan kanshi, da daddawa ki bar su su tafaso na minti 10, Sai ki saka gogaggiyar kubewarki, idan ta tafaso Sai ki sauke. Sai ki ci da amalarki. Zaki Iya Kara jar miyarki Akan Miyar kubewar..